Kyaututtukan Kannywood biki ne na fina-finai na shekara wanda Kannywood Guild of Actors ke gabatarwa don girmama gagarumar nasara a masana'antar Fim ta Kannywood . An fara yin hakan ne a shekarar 2014, a cikin jihar Kano . An bayar da lambar yabo ta Kannywood ta 2015, don girmama finafinai na 2014, a Cibiyar Taro ta NAF, Abuja, FCT, ranar 31 ga Janairu, 2015. Sarkin Gumel daga jihar Jigawa, Ahmad Muhammad Sani shi ne babban mai masaukin baki.

Infotaula d'esdevenimentKyaututtukan Kannywood
Iri lambar yabo
Validity (en) Fassara 2014 –
Ƙasa Najeriya

Bukukuwan gyara sashe

Kungiyoyi gyara sashe

Tun daga 2014, Kannywood Awards suna da kusan nau'ikan 21 waɗanda aka jera a ƙasa. POPULAR CHOICE AWARD

  • Best Actor
  • Best Actress
  • Best Director
  • Best Comedian

JURORS AWARD

  • Best Film
  • Best Actor
  • Best Actress
  • Best Director
  • Best Supporting Actor
  • Best Supporting Actress
  • Best Comedian
  • Best Cinematography
  • Best Villain
  • Best Costume
  • Best Make-Up
  • Best Script
  • Best Child Actor
  • Best Set Design
  • Best Music
  • Best Visual Effect
  • Best Sound
  • Best Editor:

Manazarta gyara sashe