Real Madrid CF
Real Madrid Club de Fútbol "Royal Madrid Football Club"), Ana kuma kiran ta da Real Madrid, kungiyar kwararrun kwalon kafa ne dake zaune a birnin Madrid, kasar Ispaniya.
Real Madrid CF | |
---|---|
| |
Bayanai | |
Iri | ƙungiyar ƙwallon ƙafa |
Ƙasa | Ispaniya |
Laƙabi | Los Blancos |
Aiki | |
Member count (en) | 2,350 (2014) |
Mulki | |
Shugaba | Florentino Pérez (mul) |
Hedkwata | Madrid |
Sponsor (en) | Emirates |
Mamallaki na |
Real Madrid TV (en) , La Saeta (en) , Raimundo Saporta Pavilion (en) , Santiago Bernabéu Stadium, Estadio Chamartín (en) , Alfredo di Stéfano Stadium (en) , Campo de O'Donnell (en) , Ciudad Real Madrid (en) da Ciudad Deportiva del Real Madrid (en) |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 6 ga Maris, 1902 |
Wanda ya samar |
|
Awards received | |
|
An kafa ƙungiyar a ranar 6 ga watan Maris, shekarar 1902 da sunan Madrid Football Club, kungiyar daman ta kasan ce tun kafuwar ta kayan sawan yan'wasan ta fari ne. Kalmar real daga harshen spaniya ne dake nufin "royal" wato sarauta kuma an laka ba masu sunan ne daga King Alfonso XIII a shekarar 1920 tare da royal crown in the emblem.Kulub din na wasan ta a fili mai daukan mutane 81,044 wato Santiago Bernabéu Stadium dake Madrid tun daga shekarar 1947.Real Madrid kulub bakamar sauran kungiyoyin wasannin dake nahiyar turai bane, Dan kuwa waɗanda suka mallake ta tun a farko,Sune suka cigaba da kula da kuma Jan ragamar ta har yanzu. members ('socios'). The club was estimated to be worth €3.47 billion ($4.1 billion) in 2018, and in the 2016–17 season it was the second highest-earning football club in the world, with an annual revenue of €674.6 million.[1][2][3] The club is one of the most widely supported teams in the world.[4][5] Real Madrid is one of three founding members of La Liga that have never been relegated from the top division since its inception in 1929, along with Athletic Bilbao and Barcelona. The club holds many long-standing rivalries, most notably El Clásico with Barcelona and El Derbi with Atlético Madrid.
Hotuna
gyara sashe-
Champions League A 16
-
Bernabeu en un Madrid-Atleti
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Deloitte Football Money League 2018". Deloitte. 23 January 2018. Retrieved 23 January 2018.
- ↑ "The World's Most Valuable Soccer Teams". Forbes.
- ↑ Samfuri:Cite news.
- ↑ UEFA Champions League
- ↑ Dongfeng Liu, Girish Ramchandani (2012). "The Global Economics of Sport". p. 65. Routledge,