Refilwe Tebogo Tholekele (an haife ta a ranar 26 ga watan Janairu 1996), ana yi mata laƙabi da Bakwai, 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta Motswana wacc ke taka leda a matsayin 'yar wasan gaba ga kulob ɗin Mamelodi Sundowns Ladies FC da kuma ƙungiyar mata ta ƙasar Botswana. [1] [2] [3]

Refilwe Tholakele
Rayuwa
Haihuwa Masunga (en) Fassara, 26 ga Janairu, 1996 (28 shekaru)
ƙasa Botswana
Karatu
Harsuna Turanci
Harshen Tswana
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Township Rollers F.C. (en) Fassara2014-2022
  Kungiyar Kwallon Kafa ta Mata ta Kasar Botswana2016-
Malabo Kings FC (en) Fassara2022-2022
Mamelodi Sundowns Ladies FC (en) Fassara2023-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Tsayi 165 cm
Imani
Addini Kirista

Rayuwar farko gyara sashe

Tholakele ta fara buga wasan ƙwallon ƙafa a shekara ta 2007. Tana da shekaru 13, an kira ta zuwa sansanin horar da 'yan wasan mata na ƙasar Botswana na 'yan ƙasa da shekaru 17, inda babban kociyan kungiyar Jacqueline Gaobinelwe ya yi mata lakabi da "Bakwai" saboda fifikon Tholakele na lambar rigar da kasancewarta 'yar makaranta Standard Seven.

Aikin kulob gyara sashe

Rollers Township gyara sashe

A cikin shekarar 2014, Tholakele ta sanya hannu tare da ƙungiyar mata ta Township Rollers FC

Malabo Kings FC gyara sashe

A watan Agusta 2022, Tholakele ta rattaba hannu tare da ƙungiyar Equatoguinean Malabo Kings FC akan yarjejeniyar shekara guda. Ta yi ficewa daga kulob ɗin ba tare da bata lokaci ba, saboda matsalar rashin biyan kuɗi da rashin masauki.

Mamelodi Sundowns Ladies gyara sashe

A cikin watan Mayu 2023, Tholakele ta rattaba hannu tare da kungiyar Mata ta SAFA Mamelodi Sundowns Ladies FC [4] Ta ci kwallo a wasanta na farko a wasan da ta doke Jami'ar Johannesburg FC da ci 3-0. [5] Sun lashe gasar cin kofin zakarun mata na CAF na shekarar 2023 tare da Tholakele ta shiga kungiyar gasar. [6]

Ayyukan kasa da kasa gyara sashe

Tholakele tsohuwar kyaftin ce ta ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata ta Botswana ta ƙasa da ƙasa da 20.

Kwallayen da ta zura na ƙasa da ƙasa gyara sashe

No. Date Venue Opponent Score Result Competition
1. 19 April 2016 Curepipe, Mauritius Template:Country data MRI 2–0 4–0 2016 Women's Africa Cup of Nations qualification
2. 4–0
3. 17 September 2017 Bulawayo, Zimbabwe   Afirka ta Kudu 1–0 1–1 2017 COSAFA Women's Championship
4. 9 November 2020 Port Elizabeth, South Africa Template:Country data ZIM 1–0 1–0 2020 COSAFA Women's Championship
5. 12 November 2020 iBhayi, South Africa Template:Country data ZAM 2–0 2–1
6. 29 September 2021 Port Elizabeth, South Africa Template:Country data SSD 1–0 7–0 2021 COSAFA Women's Championship
7. 4–0
8. 6–0
9. 20 October 2021 Luanda, Angola Template:Country data ANG 1–0 5–1 2022 Women's Africa Cup of Nations qualification
10. 4–1
11. 18 February 2022 Harare, Zimbabwe Template:Country data ZIM 1–0 3–1
12. 4 July 2022 Rabat, Morocco Template:Country data BDI 3–1 4–2 2022 Women's Africa Cup of Nations
13. 4–1
14. 2 July 2023 Brakpan, South Africa   Afirka ta Kudu 4–0 5–0 Friendly
15. 5–0

Girmamawa gyara sashe

Kulob

  • Gasar Cin Kofin Mata ta CAF: 2023

Mutum

  • Ƙungiyar Gasar Cin Kofin Mata ta CAF: 2023

Manazarta gyara sashe

  1. "Botswana touring Slovakia ahead of Banyana clash". Samuel Ahmadu. Goal. 6 August 2019. Retrieved 5 September 2021.
  2. "COSAFA Women's Championship: Botswana name provisional squad". Kick442. 16 October 2020. Archived from the original on 24 February 2022. Retrieved 5 September 2021.
  3. "Female Zebras In Historic COSAFA Final". Portia Mlilo. TheVoicebw. 12 November 2020. Archived from the original on 18 April 2021. Retrieved 5 September 2021.
  4. Mollo, Tlotlisang (19 May 2023). "Jerry Tshabalala on Sundowns Ladies' new signing". FARPost. Retrieved 24 July 2023.
  5. Mfundisi, Mimi (16 May 2023). "Mamelodi Sundowns Ladies regain top spot". SApeople.com. Retrieved 24 July 2023.
  6. "CAF Women's Champions League, Cote d'Ivoire Best Xl confirmed". CAF (in Turanci). 2023-11-22. Retrieved 2023-11-22.