Ogonna Franca Chukwudi (an haife tane a ranar 14 ga watan Satumba, a shekarar 1988)[1] ita yar wasan ƙwallon ƙafa ce aNijeriya, wacce ke buga ƙwallo a matsayin yar wasan ƙwallon ƙafa ta ƙungiyar CSKA Moscow dake Rasha da ƙungiyar mata ta Nijeriya .

Ogonna Chukwudi
Rayuwa
Haihuwa Lagos,, 14 Satumba 1988 (36 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Harshen, Ibo
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Umeå IK (en) Fassara2011-2013598
KIF Örebro DFF (en) Fassara2014-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 1.6 m
Ogonna Chukwudi

Klub dinta

gyara sashe

Chukwudi ta taba buga ma Umeå IK wasa . [2]

Ayyuka na duniya

gyara sashe

Chukwudi ya wakilci Najeriya a gasar cin kofin duniya ta mata ta FIFA a 2011[3]

Manazarta

gyara sashe
  1. "List of Players – Finland" (PDF). FIFA. 19 November 2008. p. 14. Archived from the original (PDF) on 24 September 2015. Retrieved 28 September 2014.
  2. 2011 squad in Umeå's website
  3. Ogonna ChukwudiFIFA competition record

Hanyoyin haɗin waje

gyara sashe
  • Ogonna Chukwudi at SvFF (in Swedish)
  • Ogonna Chukwudi at Soccerway