Nwankwo Kanu

Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya

Nwankwo Kanu OON (An haife shi a ranar 1 ga watan Augusta shekara ta 1976 Owerri), Shahararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya.

Nwankwo Kanu
UNICEF Goodwill Ambassador (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Owerri, 1 ga Augusta, 1976 (48 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Turanci
Ƴan uwa
Abokiyar zama Amara Kanu Nwankwo  (2004 -
Ahali Christopher Kanu
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Heartland F.C. (en) Fassara1992-19932515
  kungiyan kwllon kafa ta yan shieka ta 171993-199365
AFC Ajax (en) Fassara1993-19965425
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar ta Najeriya1994-20118712
  kungiyan kallon kafan najeriya na yan kasa da shekara 231996-199663
  Inter Milan (en) Fassara1996-1999121
Arsenal FC1999-200411930
West Bromwich Albion F.C. (en) Fassara2004-2006589
Portsmouth F.C. (en) Fassara2006-201214120
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Nauyi 90 kg
Tsayi 197 cm
Employers UNICEF
Kyaututtuka
Nwankwo Kanu a cikin ƙungiyar kwallon kafa ta Portsmouth, a shekara ta 2007.

Nwankwo Kanu ya buga wasan ƙwallon ƙafa :

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.