Christopher Kanu
Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya
Christopher Ogbonna Kanu (an haife shi ranar 4 ga watan Disamban 1979) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Najeriya wanda ya taka leda a matsayin mai tsaron baya.
Christopher Kanu | |
---|---|
mutum | |
Bayanai | |
Jinsi | namiji |
Ƙasar asali | Najeriya |
Suna | Christopher |
Sunan dangi | Kanu |
Shekarun haihuwa | 4 Disamba 1979 |
Wurin haihuwa | Owerri |
Dangi | Nwankwo Kanu |
Yaren haihuwa | Harshen, Ibo |
Harsuna | Turanci, Harshen, Ibo da Pidgin na Najeriya |
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa |
Matsayin daya buga/kware a ƙungiya | Mai buga baya |
Wasa | ƙwallon ƙafa |
Participant in (en) | 2000 Summer Olympics (en) |
Ayyukan ƙasa da ƙasa
gyara sasheA shekara ta 2000 Kanu ya fara bugawa Najeriya wasa a wasan neman gurbin shiga gasar cin kofin duniya da Eritrea.[1]
Rayuwa ta sirri
gyara sasheChristopher Kanu ƙane ne ga tsohon ɗan wasan Portsmouth da Arsenal Nwankwo Kanu.[2] Bugu da ƙari shi ne ɗan uwan Oghab ɗan wasan tsakiya Anderson "Anders" Gabolalmo Kanu da Henry Isaac.[3]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Christopher Kanu - Retired". footballdatabase.eu. Retrieved 7 March 2019.
- ↑ Fudge, Simon. "Fry plays down Kanu links". Sky Sports. Retrieved 6 June 2020.
- ↑ Wenczel und Nwosu zum SVW? Archived 20 ga Augusta, 2007 at the Wayback Machine
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- Christopher Kanu at Soccerbase
- Christopher Kanu at WorldFootball.net