Mutane sama da 154,000,000 yan Najeriya musulmai ne kenan sama da rabin yan kasar wato 70% ne ke bin tafarkin addinin Musulunci . Mafi yawan musulman Najeriya mabiya Sunnah ne, Duk da haka da akwai mabiya Dariku da Shi'a marasa rinjaye a wadansu daga cikin biranen kasar kamar Zariya, Borno, Neja, Sokoto, Kano da dai sauran su. Duba Shi'a a Najeriya. Mafi yawan musulman Nigeria mazauna ne na bangaren arewacin kasar, sannan akwai adadin mabiyan musulunci a yankin kudu mask gamma na kasar Nigeria. Akwai kadan daga mabiya Ahmadiyya darikar da ta fara a karni na 19 a kasar Indiya. Kungiyar da take bincike akan harkokin addinai ta Duniya wato Pew Forum on religious diversity tace kash 12%.

Musulunci a Najeriya
Islam of an area (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na Islam on the Earth (en) Fassara da religion in Nigeria (en) Fassara
Facet of (en) Fassara Najeriya
Ƙasa Najeriya

Na musulman Najeriya mabiya Shi'a ne, yayin da 3% ke bin Ahmadiyya.

Manazarta gyara sashe