Mohammed Shaaba Lafia
An zaɓi Sha’aba Lafiagi a matsayin gwamnan jihar Kwara a watan Janairu a shekara ta 1992 a jam’iyyar Social Democratic Party (SDP), kuma gwamnatin Janar Sani Abacha ta tsige shi daga mukaminsa a watan Nuwamba a shekara ta 1993.[1]
Mohammed Shaaba Lafia | |||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
ga Yuni, 2015 - District: Kwara North
ga Yuni, 2011 - District: Kwara North
ga Yuni, 2011 - District: Kwara North
ga Janairu, 1992 - Nuwamba, 1993 ← Alwali Kazir - Mustapha Ismail → District: Kwara North | |||||||||
Rayuwa | |||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||
Harshen uwa | Hausa | ||||||||
Karatu | |||||||||
Makaranta |
University of Wisconsin–Madison (en) Jami'ar Ibadan | ||||||||
Harsuna |
Turanci Hausa Pidgin na Najeriya | ||||||||
Sana'a | |||||||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||||||
Imani | |||||||||
Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party |
A matsayinsa na gwamna ya ƙaddamar da gina sabbin hedikwata na kamfanin buga takardu da buga littatafai a jihar Kwara, amma ba a bude su ba sai a shekara ta 2002, kuma a shekarar 2010 aka shirya rugujesu.[2]
Sana'ar siyasa
gyara sasheYa kasance Mai bada tsaro ga Olusola Saraki, shugaban sanatocin lokacin Nigerian Second Republic, wanda ya taimake shi yazamo zaɓaɓɓen gwamna a watan Disambar a shekara ta 1991. Ya taba zama memban kwamitin ƙidaya na ƙasa (CNC) tare da to Olusola Saraki daga baya ya bar saraki inda ya bayyana yana goyon bayan Mohammed Lawal don zama gwamnan jahar Kwara a shekara ta 1999.[3] Duk da haka, Yana da karfi a siyasar jihar Kwara.[4]
Lafiagi ya zama mamba a kwamitin amintattu na jam'iyyar PDP.[5] A cikin watan Fabrairun shekaar 2009, an naɗa shi shugaban Majalisar Cigaban Ciwon sukari ta ƙasa, mai fafutuka.[6] Ya jagoranci kwamitin tsare-tsare na taron ƙasa na musamman na jam’iyyar PDP na ranar 20 ga watan Afrilu, shekara ta 2009, inda ya ba da shawarar a kashe Naira miliyan 400. Idan aka yi la’akari da yanayin tattalin arziki, Shugaba Umaru ‘Yar’aduwa ya rage kasafin zuwa Naira miliyan 100.[7]
A watan Afrilun shejara ta 2011, an zabe shi Sanata mai wakiltar Kwara ta Arewa Sanata
Manazarta
gyara sashe- ↑ https://www.worldstatesmen.org/Nigeria_federal_states.htm
- ↑ https://web.archive.org/web/20110711063239/http://www.galaxytvonline.com/news/main-news/kwara-government-to-demolish-premises-of-kwara-state-printing-and-publishing-corporation
- ↑ https://odili.net/news/source/2009/sep/13/614.html[permanent dead link]
- ↑ https://web.archive.org/web/20051202191041/http://www.thisdayonline.com/archive/2001/11/10/20011110cov02.html
- ↑ https://web.archive.org/web/20100601033107/http://www.pdpuschapter.org/5.html
- ↑ https://allafrica.com/stories/200903020566.html
- ↑ http://www.accessmylibrary.com/article-1G1-197905523/yaradua-slashes-pdp-convention.html