Mohammad Reza Pahlavi ( Persian , 16 ga Oktoba, 1919 - 27 ga Yuli, 1980) shi ne Shah na ƙarshe na Iran . Ya kasance Shah na Iran bayan hamɓarar da mahaifinsa na 1941, har zuwa juyin juya halin Iran a 1979. Bayan juyin juya halin 1979, gwamnatin Iran ta sauya zuwa jamhuriyar Musulunci .
Mohammad Reza Pahlavi
16 Satumba 1941 - 11 ga Faburairu, 1979 ← Reza Shah (en) Rayuwa Haihuwa
Tehran , 26 Oktoba 1919 ƙasa
Pahlavi Iran (en) Mutuwa
Kairo , 27 ga Yuli, 1980 Makwanci
Masallacin Al-Rifa'i Yanayin mutuwa
Sababi na ainihi (lymphoma (en) ) Ƴan uwa Mahaifi
Reza Shah Mahaifiya
Tadj ol-Molouk of Iran Abokiyar zama
Fawzia of Egypt (en) (1939 - 1945) Soraya Esfandiari-Bakhtiari (en) (1951 - 1958) Farah Pahlavi (en) (1959 - 1980) Yara
Ahali
Hamdamsaltaneh Pahlavi (en) , Fatemeh Pahlavi (en) , Ashraf Pahlavi (en) , Prince Ali Reza Pahlavi (en) , Gholam Reza Pahlavi (en) , Ahmad Reza Pahlavi (en) , Abdul Reza Pahlavi (en) da Shams Pahlavi (en) Yare
Pahlavi dynasty (en) Karatu Makaranta
Institut Le Rosey (en) Sana'a Sana'a
ɗan siyasa da sarki Kyaututtuka
Ayyanawa daga
gani
[[Nobel Peace Prize (en) ]] (1964) [[Nobel Peace Prize (en) ]] (1967)
Aikin soja Ya faɗaci
Yakin Duniya na II Imani Addini
Shi'a IMDb
nm0656624
Mohammad Reza Pahlavi
Ya mutu a asibitin Alkahira sakamakon cutar sankarar bargo a ranar 27 ga Yuli, 1980 yana da shekara 60.