Tehran
Tehran (da Farsi: تهران) birni ne, da ke a yankin Tehran, a ƙasar Iran. Shi ne babban birnin ƙasar Iran daga shekarar 1796. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2018, Tehran tana da yawan jama'a 14,700,000. An gina birnin Tehran kafin karni na sittin kafin haihuwar Annabi Issa.
Tehran | |||||
---|---|---|---|---|---|
تهران (fa) | |||||
| |||||
| |||||
Inkiya | دار السلطنه | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Iran | ||||
Province of Iran (en) | Tehran Province (en) | ||||
County of Iran (en) | Tehran County (en) | ||||
District of Iran (en) | Central District (en) | ||||
Babban birnin |
| ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 8,693,706 (2016) | ||||
• Yawan mutane | 12,673.04 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Farisawa | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Greater Tehran (en) | ||||
Yawan fili | 686 km² | ||||
Altitude (en) | 1,179 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 20 ga Maris, 1794 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Gangar majalisa | Islamic City Council of Tehran (en) | ||||
• Gwamna | Alireza Zakani (en) (2 Satumba 2021) | ||||
Ikonomi | |||||
Kuɗi | Iranian rial (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 13ххх-15ххх | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
| ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 021 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | tehran.ir |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Hotuna
gyara sashe-
Tehran University of Medical Sciences, (TUMS), Tehran Iran
-
Jami'ar Fasaha ta Sharif, Tehran
-
Titin Behesht, Tehran
-
Gidan tarihi na kasa da kasa, Tehran
-
Wurin shakatawa na Kouhsaar, Tehran
-
Opal Shopping Center, Tehran
-
City_Theater, Tehran
-
Wurin shakatawa na Pardisan, Tehran
-
Shataletalen Azadi, Tehran, Iran