Masallacin Al-Rifa'i
Asalin fasalin a wajan shine ƙaramin masallaci na zamanin Fatimid na ƙarni na 12, wanda aka sani da Masallacin Al-Dakhirah . [1][2] Amma daga baya, an binne jikan Ahmad al-Rifa'i, Ali Abu Shubbak al-Rife'i, a ciki, kuma an canza wurin zuwa Zawiya dan Rifa'i tariqah . [3] Wannan Zawiya ya zama sanan ne sosai a Al-Bayda Zawiya, kuma ba wai kawai ya ƙunshi kabarin Ali Abu Shubbak ba, har ma ya haɗa da kabarin wani masanin Sufi, Yahya al-Ansari . [4]
Masallacin Al-Rifa'i | |
---|---|
مسجد الرفاعي | |
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Misra |
Governorate of Egypt (en) | Cairo Governorate (en) |
Coordinates | 30°01′58″N 31°15′24″E / 30.0328°N 31.2567°E |
History and use | |
Opening | 1912 |
Suna | Ahmed ar-Rifa'i (en) |
Maximum capacity (en) | 10,000 |
Karatun Gine-gine | |
Style (en) | Islamic architecture (en) |
|
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Al-Rifa'i Mosque".
- ↑ Encyclopedia of Egypt’s Mosques and their Righteous Saints, by Suʻād Māhir Muḥammad
- ↑ "Al-Rifa'i Mosque".
- ↑ Abdulwahhab, Hassan (1946). تاريخ المساجد الأثرية (1946 edition ed) volume 2