Mikel Agu

Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya

Mikel Agu (an haife shi a shekara ta 1993) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Nijeriya daga shekarar 2017.

Mikel Agu
Rayuwa
Haihuwa Kazaure, 27 Mayu 1993 (30 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar Najeriya-
  FC Porto (en) Fassara2014-
  Club Brugge K.V. (en) Fassara2015-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 184 cm