Maria Asalin sunanta shineMaria yar Shamʿūn, amman anfi saninta da Maria al-Qibtiyya da larabci مارية القبطية, ta rasu a shekarata(died 637), ta kasace yar Egypt ce, gwamnan Egypt mai suna Muqawqis ya turo ta tare da yar'uwarta Sirin a matsayin kyauta. wacce daga baya ta kasance mata a gun Annabi [1][2] Maria ta haifan mai yaro mai suna Ibrahim, wanda ya rasu tin yana karami.[3]

Simpleicons Interface user-outline.svg Maria al-Qibtiyya
Maria Al Qibtiyya.png
Rayuwa
Haihuwa Daular Rumawa, unknown value
ƙasa Khulafa'hur-Rashidun
ƙungiyar ƙabila Copts (ethnic group) (en) Fassara
Mutuwa Madinah, 16 ga Faburairu, 637 (Gregorian)
Makwanci Al-Baqi'
Yan'uwa
Abokiyar zama Muhammad (en) Fassara  (630 (Gregorian) -  8 ga Yuni, 632)
Yara
Siblings
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Imani
Addini Coptic Orthodox Church of Alexandria (en) Fassara
Musulunci

ManazartaGyara

  1. al-Tabari, Abu Jafar. The History of al-Tabari, Volume 9: The Last Years of the Prophet. Translated by Ismail K. Poonawala. SUNY Press. p. 141.
  2. Ibn Ishaq, The Life of Muhammad, p. 499.
  3. Ibn Ishaq, The Life of Muhammad, p. 653.