Martin Luther Agwai
Martin Luther Agwai CFR GSS psc(+) fwc, Dan asalin kudancin Jihar Kadunan, Nijeriya ne. Yakasance tsohon Sojan Nijeriya ne, wanda yarike mukamin Chief of Defence Staff da kuma Chief of Army Staff.
Martin Luther Agwai | |||||
---|---|---|---|---|---|
1 ga Yuni, 2006 - 25 Mayu 2007
ga Yuni, 2003 - ga Yuni, 2006 | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Jahar Kaduna, 8 Nuwamba, 1948 (76 shekaru) | ||||
ƙasa | Najeriya | ||||
Harshen uwa | Hausa | ||||
Karatu | |||||
Makaranta |
Staff College, Camberley (en) Kwalejin Ma'aikatan Gudanarwa ta Najeriya | ||||
Harsuna |
Turanci Hausa Pidgin na Najeriya Addinin Yarabawa | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | military advisor (en) | ||||
Digiri | Janar |