Kwalejin Ma'aikatan Gudanarwa ta Najeriya
Kwalejin Ma'aikatan Gudanarwa ta Najeriya ita ce jami'ar bayar da digiri dake Topo, wani gari a Badagry, Jihar Legas, kudu maso yammacin Najeriya.[1][2] Gwamnatin tarayyar Najeriya ce ta kafa kwalejin a shekarar 1973 a lokacin mulkin soja a matsayin cibiyar bunkasa harkokin gudanarwa na horar da ma’aikatan gwamnati.[3][4]
Kwalejin Ma'aikatan Gudanarwa ta Najeriya | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | college (en) |
Ƙasa | Najeriya |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1973 |
ascon.gov.ng |
Fitattun tsofaffin ɗalibai
gyara sashe- Martin Luther Agwai
- Folashade Sherifat Jaji
- Oladapo Afolabi
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Haruna, Peter Fuseini; Vyas-Doorgapersad, Shikha (19 December 2014). Public Administration Training in Africa. google.co.uk. ISBN 9781482223811.
- ↑ "ASCON: Pioneering the training of public servants". Daily Independent, Nigerian Newspaper. Archived from the original on 17 April 2015.
- ↑ "ASCON and pervasive institutional fraud". The Sun News. Archived from the original on 17 April 2015. Retrieved 16 April 2015.
- ↑ "Looking beyond ASCON in public service exams". tribune.com.ng. Archived from the original on 16 April 2015.