Annabi Ibraham A.S, turanci Abraham Harshen Hebrew| אַבְרָהָם ʾAvraham|ʾAḇrāhām; Larabci|إبراهيم, Ibrahim; Shine Baban addinai uku da suka shahara a Duniya wadanda ake kira da Addinan Ibrahimiya. A yahudanci shine ya samar da Alkawari wata muhimmiyar dangantaka ne tsakanin yahudawa da Allah madaukakin Sarki, kamar yadda addinin su ya nuna; A kiristanci, shine abin koyin duk wanda sukayi Imani, Jewish ko Gentile; A musulunci kuma shine Baban Annabawa, kasantuwar dukkanin Annabawa da Manzannin da suka zo bayan sa daga tsatson sa suke, wato daga cikin yayan sa ne, har zuwa kan Annabi Muhammad.

Simpleicons Interface user-outline.svg Ibrahim
Rembrandt Harmensz. van Rijn 035.jpg
Rayuwa
Haihuwa 1813 "BCE"
Mazaunin Canaan (en) Fassara
Mesopotamia (en) Fassara
Mutuwa 1638 "BCE"
Makwanci Cave of the Patriarchs (en) Fassara
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi
Yan'uwa
Mahaifi Terah
Mahaifiya Amasla'i
Abokiyar zama Sara (en) Fassara
Hagar (en) Fassara
Keturah (en) Fassara
Yara
Siblings Nahor (en) Fassara da Haran (en) Fassara
Sana'a
Sana'a Manzo
Wurin aiki Falasdinu
Feast
October 9 (en) Fassara
Imani
Addini Judaism (en) Fassara

Labarin dake cikin Genesis yata'allaka ne akan themes of posterity and land. Allah ya umurci Ibrahim yabar gidan mahaifin sa Terah kuma yazauna a kasar, wanda asali anba Canaan amma yanzu Allah yayi wa Ibrahim alkwari da ya'yansa. Masu bukata da dama ansaka su agaba, cikin wadanda zasu gaji garin bayan Ibrahim; da, Alkawuran da akayi wa Ishmael akan kafa wata babbar kasa, Isaac, dan Ibrahim ta wurin yar'uwarsa Sarah, ya gaji alkawuran da Allah yawa Ibrahim. Abraham ya mallaki a kabari, (the Cave of the Patriarchs) a Hebron wanda na Sarah ne, thus establishing his right to the land; and, in the second generation, magajin shi Isaac ya auri wata mata daga yan'uwansa, hakane yasa ya cire Canaanites daga samun kowane irin gado. Daga baya Ibrahim ya auri Keturah da sauran yayansa shida; amma, lokacin da zai mutu, sanda aka birne shi a gefen Sarah, Isaac ne ya karbe "duka kayayyakin Ibrahim" goods", wanda sauran ya'yan suka sami "kyautuka" kawai, (Genesis 25:5–8).[1]

Tarihin Ibrahim baza'a kawai iya dan ganta ta da wani takaitaccen lokaci ba, amma kuma kowa ya yarda da lokacin patriarchal age, tareda exodus da kuma lokutan alkalai, is a late literary construct that does not relate to any period in actual history.[2] A common hypothesis among scholars is that it was composed in the early Persian period (late 6th century BCE) sakamakon tashin hankali tsakanin Jewish landowners wanda yazauna a Judah lokacin Babylonian captivity da bin hakkin kasar su ta hannun "mahaifinsu Ibrahim", da wadanda suka dawo kuma suka tura neman su akan al'adun Musa da the Exodus.[3]

ManazartaGyara

  1. sfn|Ska|2009|pp=26–31
  2. sfn|McNutt|1999|pp=41–42
  3. sfn|Ska|2006|pp=227–28, 260