Mahmud Shinkafi
(an turo daga Mamuda Aliyu Shinkafi)
Mahmud Shinkafi Haifaffen ɗan Najeriya ne kuma ɗan siyasa.
Mahmud Shinkafi | |||
---|---|---|---|
29 Mayu 2007 - 29 Mayu 2011 ← Ahmed Sani Yerima - Abdul'aziz Abubakar Yari → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | 1958 (65/66 shekaru) | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Ƴan uwa | |||
Abokiyar zama | Saratu Mahmud Aliyu Shinkafi | ||
Karatu | |||
Harsuna |
Turanci Hausa Pidgin na Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party |
Siyasa
gyara sasheAn zaɓe shi a matsayin gwamnan Jihar Zamfara a shekara ta 2007, a ƙarƙashin jam'iyyar All Nigerians People's Party (ANPP). Ya sauya sheƙa a shekarar 2008, zuwa People's democratic party (PDP), mai alamar lema (bayan Ahmed Sani Yerima) zuwa kuma shekara ta 2011, (kafin Abdul'aziz Abubakar Yari). Shi ne mutanen Zamfara suka zaɓa a matsayin gwamna na biyu a tarihin jihar.[1]
Bibilyo.
gyara sashe- Kabir, Hajara Muhammad. Northern women development. [Nigeria]. ISBN 978-978-906-469-4.
Manazarta.
gyara sashe- ↑ Kabir, Hajara Muhammad. Northern women development. [Nigeria]. P.162 ISBN 978-978-906-469-4.