Ahmed Sani Yerima
Dan siyasar Najeriya
Ahmed Sani Yerima (an haife shi a shekarar alif dari tara da sittin (1960A.c) a Anka, jihar Zamfara gwamnan jihar Zamfara ne, daga shekara ta 1999 (bayan Jibril Yakubu) zuwa shekara ta 2007 (kafin Mahmud Shinkafi.
Ahmed Sani Yerima | |||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
9 ga Yuni, 2015 - 9 ga Yuni, 2019 - Lawali Hassan Anka (en) → District: Zamfara West
6 ga Yuni, 2011 - 4 ga Yuni, 2015 District: Zamfara West
5 ga Yuni, 2007 - 6 ga Yuni, 2011 District: Zamfara West
29 Mayu 1999 - 29 Mayu 2007 ← Jibril Yakubu - Mahmud Shinkafi →
| |||||||||||
Rayuwa | |||||||||||
Haihuwa | Anka, Nigeria, 22 ga Yuli, 1960 (64 shekaru) | ||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||
Karatu | |||||||||||
Makaranta | Jami'ar Bayero | ||||||||||
Harsuna |
Turanci Hausa Pidgin na Najeriya | ||||||||||
Sana'a | |||||||||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||||||||
Imani | |||||||||||
Addini | Musulunci | ||||||||||
Jam'iyar siyasa | All Nigeria Peoples Party |