Madeleine Yamechi
Madeleine Yamechi Sielanou (an Haife ta a ranar 6 ga watan Maris 1982) 'yar Kamaru ce-Faransa mai wasan weightlifter na mata.
Ta wakilci Kamaru a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2004.[1] Daga baya ta fara wakiltar Faransa a gasar ƙasa da ƙasa. Ta fafata a gasar cin kofin duniya, gami da gasar weightlifting ta duniya ta 2015 (2015 World Weightlifting Championships). [2]
Manyan sakamako
gyara sasheYear | Venue | Weight | Snatch (kg) | Clean & Jerk (kg) | Total | Rank | ||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
1 | 2 | 3 | Rank | 1 | 2 | 3 | Rank | |||||
World Championships | ||||||||||||
2015 | Houston, United States | +75 kg | 88 | 90 | 32 | 110 | 115 | 30 | 205 | 31 | ||
2014 | Almaty, Kazakhstan | +75 kg | 88 | 90 | 24 | 110 | 113 | 24 | 203 | 24 | ||
2007 | Chiang Mai, Thailand | 69 kg | 97 | 99 | 101 | 12 | --- | 0 | --- | |||
2006 | Santo Domingo, Dominican Republic | 69 kg | 97 | 10 | 121 | 124 | 6 | 221.0 | 6 | |||
2005 | Doha, Qatar | 75 kg | 93 | 96 | 12 | 122 | 9 | 218.0 | 11 | |||
2003 | Vancouver, Canada | 69 kg | 97.5 | 10 | 127.5 | 132.5 | 6 | 230 | 9 | |||
2001 | Antalya, Turkey | 69 kg | 92.5 | 10 | 120 | 125 | 8 | 217.5 | 8 | |||
1999 | Piraeus, Greece | 69 kg | 82.5 | 87.5 | 90 | 18 | 107.5 | 112.5 | 115 | 15 | 205 | 16 |
Manazarta
gyara sashe- ↑ Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Kwafin ajiya". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 2020-04-18. Retrieved 2024-03-27.
- ↑ "2015 Weightlifting World Championships – Madeleine Yamechi Sielanou". iwf.net. Retrieved 23 June 2016.