Chiang Mai[1] (da Thai: เชียงใหม่)[2] birni ne, da ke a yankin Chiang Mai, a ƙasar Thailand.[3] Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2017, Chiang Mai tana da yawan jama'a 960,906. An gina birnin Chiang Mai a karni na sha uku bayan haihuwar Annabi Issa.[4][5]

Chiang Mai
เทศบาลนครเชียงใหม่ (th)


Wuri
Map
 18°47′20″N 98°59′00″E / 18.7889°N 98.9833°E / 18.7889; 98.9833
Constitutional monarchy (en) FassaraThailand
Province of Thailand (en) FassaraChiang Mai (en) Fassara
Amphoe (en) FassaraMueang Chiang Mai (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 1,198,000 (2022)
• Yawan mutane 2,958.02 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 405 km²
Altitude (en) Fassara 310 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 13 century
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 50000, 50200, 50100 da 50300
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+07:00 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho 53 da 52
Wasu abun

Yanar gizo cmcity.go.th
Chiang Mai.

Manazarta

gyara sashe
  1. https://en.m.wikipedia.org/wiki/Chiang_Mai
  2. https://www.tourismthailand.org/Destinations/Provinces/Chiang-Mai/101
  3. https://www.britannica.com/place/Chiang-Mai
  4. https://www.britannica.com/place/Chiang-Mai
  5. https://www.thaiairways.com/en_AU/lifestyle_zone/ChiangMai.page?