Antalya birni ne, da ke a yankin Mediteranea, a ƙasar Turkiya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2014, Antalya tana da yawan jama'a 2,222,562. An gina birnin Antalya a karni na biyu kafin haihuwar Annabi Issa.

Antalya


Wuri
Map
 36°54′N 30°42′E / 36.9°N 30.7°E / 36.9; 30.7
Ƴantacciyar ƙasaTurkiyya
Province of Turkey (en) FassaraAntalya Province (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 2,426,356 (2018)
• Yawan mutane 1,712.32 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 1,417 km²
Altitude (en) Fassara 30 m
Bayanan tarihi
Muhimman sha'ani
Tsarin Siyasa
• Mayor of Antalya (en) Fassara Muhittin Böcek (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 07000–07999
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+03:00 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho 0242
Wasu abun

Yanar gizo antalya.bel.tr
Facebook: antalyabuyuksehir Twitter: antalyabb Instagram: antalyabb Youtube: UC-KeJeC0RgDrT8zUzd65hXg Edit the value on Wikidata
Antalya.

Manazarta

gyara sashe