Vancouver
Vancouver (lafazi : /vankuver/) Birni ne, da ke a lardin Colombian Birtaniya, a ƙasar Kanada. Vancouver tana da yawan jama'a 631,486, bisa ga ƙidayar shekara 2016. An gina birnin Vancouver a shekara ta 1886. Vancouver na akan tekun Pacific ce.
Vancouver | |||||
---|---|---|---|---|---|
|
|||||
| |||||
| |||||
Suna saboda | George Vancouver (mul) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Kanada | ||||
Province of Canada (en) | British Columbia | ||||
Regional district in British Columbia (en) | Metro Vancouver Regional District (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 662,248 (2021) | ||||
• Yawan mutane | 5,758.68 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 115 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Fraser River (en) , Burrard Inlet (en) da English Bay (en) | ||||
Altitude (en) | 2 m | ||||
Sun raba iyaka da |
| ||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Granville (en) | ||||
Wanda ya samar | William Cornelius Van Horne (en) | ||||
Ƙirƙira | 1886 | ||||
Muhimman sha'ani |
2010 Winter Olympics (en) (2010)
| ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Gangar majalisa | Vancouver City Council (en) | ||||
• Mayor of Vancouver (en) | Ken Sim (en) (2022) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | V5K | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 604, 778 da 236 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | vancouver.ca | ||||
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Hotuna
gyara sashe-
VGH
-
Birnin Vancouver da yamma
-
Vancouver