Leonard Cohen
Leonard Cohen mawaƙin Kanada ne. An haife shi a shekara ta 1934 a Westmount, kusa da Montreal (a cikin Kebek, Kanada); a mutu a shekara ta 2016 a Los Angeles, Tarayyar Amurka.
Leonard Cohen | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Leonard Norman Cohen |
Haihuwa | Montréal, 21 Satumba 1934 |
ƙasa | Kanada |
Mazauni |
Montréal Westmount (en) |
Mutuwa | Los Angeles, 7 Nuwamba, 2016 |
Makwanci | Mount Royal (en) |
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (falling (en) ) |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Nathan Bernard Cohen |
Mahaifiya | Marsha Klonitsky |
Abokiyar zama | Suzanne Elrod (en) |
Ma'aurata |
Marianne Ihlen (en) Dominique Issermann (en) Rebecca De Mornay (mul) Suzanne Elrod (en) |
Yara |
view
|
Karatu | |
Makaranta |
McGill University Faculty of Law (en) Pripstein's Camp Mishmar (en) Roslyn Elementary School (en) Camp B'nai Brith (en) Columbia University (en) Westmount High School (en) McGill University (1951 - 1955) Bachelor of Arts (en) |
Harsuna |
Faransanci Turanci |
Malamai | Solomon Klonitzky-Kline (en) |
Sana'a | |
Sana'a | singer-songwriter (en) , maiwaƙe, street artist (en) , Marubuci, marubuci, mawaƙi, pianist (en) , marubin wasannin kwaykwayo, ɗan wasan kwaikwayo, mai tsara, mawaƙi, lyricist (en) , author (en) da drawer (en) |
Mahalarcin
| |
Tsayi | 1.75 m |
Muhimman ayyuka |
Songs from a Room (en) Various Positions (en) Tsohon Ra'ayoyi The Future (en) Hallelujah (en) The Favourite Game (en) The Energy of Slaves (en) Parasites of Heaven (en) Beautiful Losers (en) |
Kyaututtuka |
gani
|
Ayyanawa daga |
gani
|
Wanda ya ja hankalinsa | Federico García Lorca (mul) |
Mamba | American Academy of Arts and Sciences (en) |
Artistic movement |
rock music (en) spoken word (en) folk rock (en) sophisti-pop (en) world music (en) soft rock (en) pop music (en) folk music (en) pop rock (en) blues (en) |
Yanayin murya | bass-baritone (en) |
Kayan kida |
Jita piano (en) murya |
Jadawalin Kiɗa | Columbia Records (mul) |
Imani | |
Addini |
Yahudanci Buddha |
IMDb | nm0169552 |
leonardcohen.com | |
Ya rubuta waƙoƙin da yawa, cikin su har da :
- Suzanne (da Hausanci: Suzana), 1967
- So long, Marianne (Sai anjima, Maryan), 1967
- Bird on the Wire (Tsuntsu akan waya), 1968
- Dance Me to the End of Love (Rawa mani har zu ƙarshen soyayya), 1984
- Hallelujah (Aleluya), 1984
- First We Take Manhattan (Na farko mun kama Manhattan), 1987
- Everybody Knows (Kowa san), 1988
Waƙoƙinshi, suna nufa al'amura dabban-dabban, ciki har da soyayya, addini, siyasa, jima'i kuma da warewa.
Manazarta
gyara sasheWannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.