Montréal (lafazi : /monerehal/) birni ne, da ke a lardin Québec, a ƙasar Kanada. Montréal tana da yawan jama'a 1,704,694 , bisa ga ƙidayar shekara 2016. An gina birnin Montréal a shekara ta 1642. Montréal na akan kogin Saint-Laurent ne.

Globe icon.svgMontréal
Montréal (fr)
Molian (abe)
Flag of Montreal (en) Coat of arms of Montreal (en)
Flag of Montreal (en) Fassara Coat of arms of Montreal (en) Fassara
Old Port of Montreal (French- Vieux-Port de Montréal).jpg

Kirari «Concordia Salus»
Suna saboda Mount Royal (en) Fassara
Wuri
Montreal2006.png
 45°30′32″N 73°33′42″W / 45.5089°N 73.5617°W / 45.5089; -73.5617
Ƴantacciyar ƙasaKanada
Province of Canada (en) FassaraKebek
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 1,825,208 (2020)
• Yawan mutane 3,665.08 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Bangare na Montreal Metropolitan Community (en) Fassara da Urban agglomeration of Montreal (en) Fassara
Yawan fili 498 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Rivière des Prairies (en) Fassara, St. Lawrence River (en) Fassara da St. Lawrence Seaway (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 31 m
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Ville Marie de Montréal (en) Fassara
Wanda ya samar Paul de Chomedey, Sieur de Maisonneuve (en) Fassara da Jeanne Mance (en) Fassara
Ƙirƙira 17 Mayu 1642
Tsarin Siyasa
Gangar majalisa Montreal City Council (en) Fassara
• Mayor of Montreal (en) Fassara Valérie Plante (en) Fassara (6 Nuwamba, 2017)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo H
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho 514 da 438
Wasu abun

Yanar gizo montreal.ca
GitHub: VilledeMontreal

ManazartaGyara

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.