Kudirat Abiola

Matar dan siyasar Najeriya kuma mai fafutuka

Hajiya Kudirat Abiola ana mata inkiya da (née Adeyemi) amma tafi shahara da Kudirat Abiola[1] (1951 – 4 Yuni 1996) An kasheta ne bayan kama mijinta mai suna Moshood Abiola wanda gwamnatin soja suka kama shi bayan yaci zaben shugabancin kasa .[2][3][2][4][3][5][6][7][8]

Kudirat Abiola
Rayuwa
Haihuwa Najeriya, 1951
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Mutuwa Lagos,, 7 ga Yuni, 1996
Yanayin mutuwa  (deliberate murder (en) Fassara)
Ƴan uwa
Abokiyar zama Moshood Abiola
Yara
Karatu
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Addini Musulunci
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Manazarta

gyara sashe
  1. Adigun A. B. Agbaje; Larry Jay Diamond; Ebere Onwudiwe; Oyeleye Oyediran (2004). Nigeria's Struggle for Democracy and Good Governance: A Festschrift for Oyeleye Oyediran. Ibadan University Press (University of Michigan). p. 305. ISBN 978-9-781-2140-04.
  2. 2.0 2.1 The Brutal Assassination of Kudirat Abiola: Here Is The Complete Story, 20 January 2016, Daily Mail (Nigeria), Retrieved 7 February 2016
  3. 3.0 3.1 Moshood K.O. Abiola: From Wealth to Troubled Politics to Flawed Symbol, Michael T. Kaufman, New York Times, July 8, 1998
  4. Kudirat Abiola’s murder: Appeal Court frees Mustapha, Shofolahan, Bartholomew Madokwe, 13 July 2013, VanguardNGR, Retrieved 8 February 2016
  5. MOMODU, DELE. "MEMORY LANE: The Drama of Abiola's Death (3)". BAYO ADEYINKA BLOG. Bayo Adeyinka. Archived from the original on 8 June 2014. Retrieved 8 February 2016.
  6. Olayiwola Abegunrin (2003). Nigerian foreign policy under military rule, 1966-1999. Greenwood Publishing Group. p. 156. ISBN 0-275-97881-8.
  7. Human rights watch world report, 2000. Human Rights Watch. 1999. p. 58. ISBN 1-56432-238-6.
  8. Press, The Associated (1998-01-25). "METRO NEWS BRIEFS: NEW YORK; Street Corner Named For Nigerian Dissident". The New York Times (in Turanci). ISSN 0362-4331. Retrieved 2019-03-21.