Open main menu
Daular Abbasiyyah
historical country
farawa750 Gyara
iyaliAbbasids Gyara
named afterAbbas ibn Abd al-Muttalib Gyara
founded byAs-Saffah Gyara
yaren hukumaLarabci Gyara
nahiyaAsiya, Afirka Gyara
tsarin gwamnatitheocracy Gyara
fadar gwamnati/shugaban ƙasacaliph Gyara
language usedLarabci Gyara
MabiyiUmayyad Caliphate Gyara
followed byIlkhanate, Fatimid caliphate, Q4147013 Gyara
wanda ya biyo bayanshiMamluk Sultanate, Ottoman Empire Gyara
addiniMusulunci Gyara
kuɗidinar, dirham, gold dinar Gyara
dissolved, abolished or demolished1258 Gyara
main regulatory textAl Kur'ani, Sunnah, sharia Gyara
official religionMusulunci Gyara
Wolfram Language entity codeEntity["HistoricalCountry", "AbbasidCaliphate"] Gyara

Daular Abbasiyya, da turanci Abbasid Caliphate (IPAc-en|ə|ˈ|bæ|sɪd| or IPAc-en|ˈ|æ|bə|sɪd| Larabci ٱلْخِلافَةُ ٱلْعَبَّاسِيَّة, transl|ar|al-Khilāfatu al-ʿAbbāsiyyah) itace na uku daga cikin masarautar Kalifancin Musulunci dasuka gaji Manzo Muhammad tsira da amincin Allah sun tabbata agare shi. An samar da daular ce daga dynasty daya fara tun daga kawun manzon Allah, Abbas ibn Abdul-Muttalib (566–653 CE), wanda daga sunansa ne daular ta samo suna Abbasiyya Daular tayi mulkin Khalifanci ne a mafi yawan tsawon shekarun da tayi a matsayin Daular, Wanda ta kafa babban birninta a Baghdad dake kasar Iraq ayanzu, bayan samun nasara akan daular, sai Daular Umayya a lokacin Abbasid Revolution a 750 CE (132 AH).

Daular Abbasiyya dafari ta sanya harkokin gwamnatin ta a Kufa, ayanzu kasar Iraq, amma a 762 sai caliph Al-Mansur yakafa garin Baghdad, kusa da tsohuwar garin Sasanian capital city of Ctesiphon. Lokacin zamanin Abbasiyyah ta dogara ne a Persian bureaucrats (notably the Barmakid family) domin kula da harkokin biranen ta, da kuma sanya wasu daga musulmai wanda ba Larabawa ba non-Arab Muslims a al'ummah (national community). Persianate customs wanda masu kudin lokacin suka dauka, daga suka fara taimakon Malamai da artists.[1] Baghdad tazama cibiyar kimiyya, al'adu, philosophy da invention inda yazamanto abinda akasani da Golden Age of Islam.

Dukda hadin kan da akasamu da farko, sai yan'Abbasiyyah na karshen Karni na 8th, sunyi kawance da dukkanin Larabawa mawali (clients)[2] da kuma Iranian bureaucrats.[3] An tilasta su bayar da mulki ga Al-Andalus da kuma Maghreb ga Umayyads a 756, Morocco zuwa Idrisid dynasty a 788, Ifriqiya zuwa Aghlabids a 800 da Egypt zuwa ga Isma'ili-Shia khalifancin Fatimids a 969.

Karfin Siyasa na Kalifofinsu (Abbasiyya) ya karene da tasowa da samun karfin Iranian Buyids da kuma Seljuq Turks, wanda duk suka kwace Baghdad a 945 da 1055. Dukda mulkin Abbasiyya a mafi yawan Islamic empire yafara raguwa kadan kadanz zuwa sai kawai lokacin yin addini kawai ake aiwatarwa, the dynasty tacigaba da rike kula da Mesopotamian domain. Zamanin Abbasiyya' period of cultural fruition yakare ne a 1258 da sack of Baghdad a hannun Mongols karkashin Hulagu Khan. The Abbasid line of rulers, da al'adar Musulunci gabar daya, duk sun sake shiga cikin Mamluk Babban birnin Alkahira a 1261. Dukda ta rasa karfin siyasa, amma dynasty ta cigaba da nuna karfin gudanar da addini har sai bayan Ottoman conquest of Egypt a 1517.

AnazarciGyara

  1. cite book|last1=Canfield|first1=Robert L.|title=Turko-Persia in Historical Perspective|date=2002|publisher=Cambridge University Press|isbn=9780521522915|page=5
  2. cite web|title = ABŪ MOSLEM ḴORĀSĀNĪ – Encyclopaedia Iranica|url = http://www.iranicaonline.org/articles/abu-moslem-abd-al-rahman-b%7Cwebsite = www.iranicaonline.org|accessdate = 2015-11-20|archive-url = https://web.archive.org/web/20151122132055/http://www.iranicaonline.org/articles/abu-moslem-abd-al-rahman-b#%7Carchive-date = 22 November 2015|dead-url = no|df = dmy-all
  3. cite book|title = The History of Government from the Earliest Times: Volume II: The Intermediate Ages p.720|url = https://books.google.com/books?id=AhEab85xHAMC%7Cpublisher = OUP Oxford|date = 1999-01-01|isbn = 9780198207900|first = S. E.|last = Finer