Aliyu
Sunan dangi ne
Aliyu, Ali ko Aliko suna ne na Musulunci, asalinsa sunan Allah ne wanda aka ara wa Ali kanen Manzon Allah kuma surukinsa. Ana yi wa Aliyu inkiya da Haidar ko Gadanga kusar yaki.
Aliyu | |
---|---|
sunan gida | |
Bayanai | |
Suna a harshen gida | Aliyu |
Tsarin rubutu | Baƙaƙen boko |
Soundex (en) | A400 |
Cologne phonetics (en) | 05 |
Caverphone (en) | ALY111 |
Attested in (en) | 2010 United States Census surname index (en) |
Sunan da aka ba:
gyara sashe- Aliyu Abubakar, dan siyasan Najeriya
- Aliyu Abubakar (dan kwallon) (an haife shi a shekara ta alif 1996), dan wasan kwallon kafa ta Najeriya
- Aliyu Attah, jami’in ‘yan sandan Nijeriya
- Aliyu Babba (ya mutu a shekara ta alif 1926), Sarkin Kano
- Aliyu Bawa (an haife shi a shekara ta alif 1991), ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta Nijeriya
- Aliyu Doma (an haife shi a Shekara ta alif 1942), ɗan siyasar Nijeriya
- Aliyu Ibrahim, dan kwallon Najeriya
- Aliyu Kama (an haife shi a Shekara ta alif 1949), janar din Najeriya
- Aliyu Mohammed Gusau (an haife shi a shekara ta alif 1943), hafsan sojojin Nijeriya
- Aliyu Mai-Bornu (1919-1970), masanin tattalin arzikin Nijeriya
- Aliyu Musa (an haife shi a shekara ta alif 1957), ɗan siyasan Nijeriya
- Aliyu Obaje (1920–22), basaraken gargajiyar Najeriya
- Aliyu Okechukwu (an haife shi a 1995), dan wasan kwallon kafa ta Najeriya
- Aliyu Modibbo Umar (an haife shi a 1958), ɗan siyasan Nijeriya
- Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko (an haife shi a 1953), ɗan siyasan Nijeriya
Sunan mahaifi
gyara sashe- Abdullahi Aliyu, ma'aikacin gwamnatin Najeriya
- Akilu Aliyu (1918–1999), mawaƙin Nijeriya,marubuci, masani kuma ɗan siyasa
- Dabo Aliyu (an haife shi a 1947),ɗan siyasan Nijeriya
- Hadiza Aliyu Gabon (an haife ta a shekara ta 1989), ’yar wasan kwaikwayo ta Nijeriya
- Ibrahim Aliyu,janar din najeriya
- Mohammed Goyi Aliyu (an haife shi a shekara ta 1993),ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta Nijeriya
- Mu'azu Babangida Aliyu (an haife shi a 1955), ɗan siyasan Nijeriya
- Nasiru Aliyu (an haife shi a shekara ta 1990), ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta Nijeriya.