Jamal Khashoggi
Jamal Khashoggi جمال أحمد خاشقجي, (an haife shi aranar 13ga watan Oktoba shekarar 1958 – 2 Oktoba 2018). Ɗan jarida ne na ƙasar Saudiyya da kuma jaridar Washington Post ta ƙasar Amurka.[1] Kuma tsohon edita da manaja ne na Jaridar Al Arab News Channel.[2]
Jamal Khashoggi | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | جمال أحمد خاشقجي |
Haihuwa | Madinah, 13 Oktoba 1958 |
ƙasa | Saudi Arebiya |
Mazauni | Tarayyar Amurka |
Mutuwa | Consulate General of Saudi Arabia in Istanbul (en) da Istanbul, 2 Oktoba 2018 |
Yanayin mutuwa | kisan kai (assassination (en) ) |
Killed by | Salah Muhammed al-Tubaigy (en) |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Ahmad Khashoggi |
Mahaifiya | Esaaf Khashoggi |
Abokiyar zama | Rawia Khashoggi (en) |
Yara |
view
|
Ƴan uwa |
view
|
Karatu | |
Makaranta |
Indiana State University (en) 1982) Bachelor in Business Administration (en) : business management (en) Indiana University (en) Victoria College (en) |
Harsuna |
Larabci Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan jarida da political writer (en) |
Employers |
Al-Watan (en) The Washington Post (Satumba 2017 - |
Kyaututtuka |
gani
|
Imani | |
Addini | Mabiya Sunnah |
IMDb | nm2681678 |
jamalkhashoggi.com |
Batan dabo
gyara sasheA ranar 2 ga watan Oktoban shekarar, 2018, Jamal ya yi batan dabo a ofishin jakadancin Saudiyya na ƙasar Turkiyya.[3][4][5] Kamar yadda kasar turkiyya ta fitar tace Khashoggi ya azabtu na wasu kwanaki[6][7][8] kafin daga baya aka kashe shi a ofishin jakadancin ƙasar Saudiyya na Turkiyya dake birnin Istanbul.[9][10]
Sakamakon bincike da jami'an ƙasar Turkiyya suka yi ne aka samu gawar Khashoggi a yashe a cikin ofishin ranar 5 ga watan Oktoba.[11]
Ranar 20 ga watan Oktoba kuma Saudiyya ta tabbatar da faruwar lamarin a Ofishin nata.[12]
Hotuna
gyara sashe-
Zanga zanga bayan mutuwan Jamal
-
An saka ma wani layi suna Khashoggi Way a gaban White House
Manazarta
gyara sashe- ↑ {{cite news |title=Jamal Khashoggi: Turkey says journalist was murdered in Saudi consulate |url=https://www.bbc.com/news/world-europe-45775819 |work=BBC News |date=7 October 2019
- ↑ "Speakers". International Public Relations Association - Gulf Chapter (IPRA-GC). 2012. Archived from the original on 11 May 2012. Retrieved 10 May 2012. Unknown parameter
|dead-url=
ignored (|url-status=
suggested) (help) - ↑ "Journalist Detained in Saudi Consulate in Istanbul". The New York times. Retrieved 2 October 2018.
- ↑ Conflicting Saudi, Turkish claims on Jamal Khashoggi whereabouts, aljazeera
- ↑ Dehghan, Saeed Kamali (3 October 2018). "Saudi dissident Jamal Khashoggi missing after visit to consulate". the Guardian. Retrieved 7 October 2018.
- ↑ "Turkish police believe Saudi journalist Khashoggi was killed at consulate, sources say". DailySabah. Retrieved 2018-10-07.
- ↑ Coskun, Orhan. "Exclusive: Turkish police believe Saudi journalist Khashoggi was..." U.S. (in Turanci). Retrieved 2018-10-07.
- ↑ "Turkish police suspect Saudi journalist Khashoggi was killed at consulate". Middle East Eye (in Turanci). Retrieved 2018-10-07.
- ↑ "Turkish police believe Saudi journalist Jamal Khashoggi was killed at consulate: Sources, Middle East News & Top Stories - The Straits Times". archive.org. 6 October 2018. Archived from the original on 6 October 2018. Retrieved 7 October 2018.CS1 maint: BOT: original-url status unknown (link)
- ↑ "Turkey concludes Saudi journalist Jamal Khashoggi killed by 'murder' team, sources say". Washington Post (in Turanci). Retrieved 2018-10-07.
- ↑ "Turkish prosecutors 'find evidence of Jamal Khashoggi killing'". www.aljazeera.com.
- ↑ Hubbard, Ben. "Jamal Khashoggi Is Dead, Saudi Arabia Says". New York Times. Retrieved 19 October 2018.