Ishaya Bako
Ishaya Bako(an haife shi a a ranar talatin 30 ga watan Disamba shekara ta alif Dari Tara da tamanin da shida miladiyya 1986) shi dan Najeriya mai shirin film kuma marubuci.[1]
Ishaya Bako | |
---|---|
Murya | |
Rayuwa | |
Haihuwa | Jahar Kaduna, 30 Disamba 1986 (37 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Makaranta |
Jami'ar Covenant University London Film School (en) |
Harsuna |
Turanci Hausa |
Sana'a | |
Sana'a | marubin wasannin kwaykwayo da darakta |
Muhimman ayyuka | Fuelling Poverty |
IMDb | nm4060714 |
Farkon rayuwa
gyara sasheAn haife shi a Kaduna, anan yayi dukkanin rayuwarsa kafin ya koma London, kuma yayi karatu a London Film School.
Aiki
gyara sasheBayan kammala makarantarsa a London Film School, Bako went ya rubuta Africa Movie Academy Awards (AMAA)-winning Braids on a Bald Head. Ya samu lashe kyautar Best Short Film Awards a 8th Africa Movie Academy Awards.[2]
Fim din sa, Fuelling Poverty, wanda ya yi bayani akan talauci da cire tallafin man-fetur a Nigeria, Nobel Laureate, Wole Soyinka na ya bayar da labarin. Ya rayu a Abuja, FCT, Nigeria.[3] Fim din sa The Royal Hibiscus Hotel an nuna sa a 2017 Toronto International Film Festival.[4]
Kuma yana daya daga cikin wadanda suka rubuta fim din Lionheart (2018 film).[5]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "ISHAYA BAKO". Archived from the original on 2013-01-15. Retrieved 2012-12-20.
- ↑ Oladepo, Tomi (May 18, 2012). "Interview With Ishaya Bako – AMAA Film Award Winner". Ventures Africa. Archived from the original on January 9, 2015. Retrieved October 9, 2020.
- ↑ "Award-winning filmmaker, Ishaya Bako's documentary film, FUELLING POVERTY, Premieres Online". December 4, 2012. Archived from the original on September 21, 2020. Retrieved October 9, 2020.
- ↑ "Toronto Adds Films From Aaron Sorkin, Louis C.K., Brie Larson". Variety. 15 August 2017. Retrieved 16 August 2017.
- ↑ https://m.imdb.com/title/tt7707314/fullcredits/writers