Hausa mouse
Beran Hausa (Mus haussa) Wani nau'in ɓera ne akafi samunsa Mafi yawanci a cikin gida. Ana kuma samunsa a ƙasashe kamar su: Benin, Burkina Faso, Ivory Coast, Ghana, Mali, Mauritania, Niger, Nigeria, da Senegal. halitta habitats ne bushe savanna, arable ƙasar, yankunan karkara da gidajen birane.
Hausa mouse | |
---|---|
Conservation status | |
Least Concern (en) (IUCN 3.1) | |
Scientific classification | |
Class | mammal (en) |
Order | Rodentia (mul) |
Dangi | Muridae (en) |
Tribe | Murini (en) |
Genus | Mus (mul) |
jinsi | Mus haussa Thomas & Hinton (mul), 1920
|
Mafi yawan lokuta wannan Bera Yana kasancewa mai girman gaske, yakan addabi gidaje da barna kala-kala tareda lalata musu kayan abinci, a wasu lokutan ma gidaje da suke kiwon kaji, wannan Bera yakan takura musu, idan kajin kanane ma yakan iya halaka su.[1]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Fatinbaba1
- Musser, GG da MD Carleton. 2005. Superfamily Muroidea. pp. 894–1531 a cikin Dabbobin Dabbobi na Duniya Takaddun Haraji da Yanayi. DE Wilson da DM Reeder eds. Johns Hopkins University Press, Baltimore.