Hassan Nasrallah (a cikin Larabci: حسن نصرالله‎  ; an haife shi a ranar 30 ga watan Agusta shekarar 1960) shi ne shugaban jam'iyyar masu kishin Islama a Labanon da ake kira Hezbullah . Shi mai bin Shi'a ne ɗaya ɓangaren Musulunci . Wasu ƙasashe, kamar Amurka da Birtaniyya, suna daukar sa a matsayin ɗan ta’adda saboda hare-haren da yake kaiwa Isra’ila.

Hassan Nasrallah
3. Secretary General of Hezbollah (en) Fassara

16 ga Faburairu, 1992 -
Abbas al-Musawi (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Bourj Hammoud (en) Fassara, 31 ga Augusta, 1960 (63 shekaru)
ƙasa Lebanon
Mazauni Najaf
Qom
Harshen uwa Larabci
Ƴan uwa
Yara
Karatu
Makaranta secondary school (en) Fassara
Harsuna Larabci
Farisawa
Turanci
Sana'a
Sana'a Ulama'u da ɗan siyasa
Wanda ya ja hankalinsa Khomeini, Muḥammad Bāqir aṣ-Ṣadr (en) Fassara da Abbas al-Musawi (en) Fassara
Aikin soja
Ya faɗaci South Lebanon conflict (en) Fassara
2006 Lebanon War (en) Fassara
Syrian Civil War (en) Fassara
Imani
Addini Musulunci
Ƴan Sha Biyu
Jam'iyar siyasa Amal Movement (en) Fassara
Hezbollah
IMDb nm1553794

Rayuwarsa ta farko gyara sashe

An haifi Hassan Nasrallah a Bourj Hammoud, gabashin Beirut . Ya kasance cikin yara goma a cikin danginsa. Ya tafi makarantar Al Najah, sannan kuma makarantar gwamnati a Sin el-Fil, Beirut. Yakin basasa a cikin 1975 ya sa danginsa suka koma tsohon gidansu a Bassouriyeh. A can, ya gama karatunsa na sakandire a makarantar gwamnati da ke Taya . Sannan ya shiga ƙungiyar Amal Movement, kungiyar yan tawaye dake wakiltar musulman shi’a a Lebanon.

Manazarta gyara sashe