Mai ɗaukar hoto Ɗaukar hoto sana'a ce wadda ake yi tun kaka da Kakanni shi ɗaukar hoto yana da matuƙar amfani ta yanda zamu iya barinshi a tarihi ana amfani da hoto ta hanyar aje tarihi kamar yanda yanzu Za'a iya samun hoton da aƙalla yakai shekara ɗari biyar(500) koma fiye da haka.

mai daukar hoto
sana'a, sana'a, position (en) Fassara, occupation group according to ISCO-08 (en) Fassara da photo profession (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na mai zane-zane da artistic, cultural and culinary associate professionals (en) Fassara
Vocalized name (en) Fassara צַלָּם
Field of this occupation (en) Fassara hoto da photographing (en) Fassara
Shafin yanar gizo langdonroad.com, nypl.org… da gary.saretzky.com…
Patron saint (en) Fassara Saint Veronica (en) Fassara
ISCO-08 occupation class (en) Fassara 3431
ISCO-88 occupation class (en) Fassara 3431
Nada jerin list of photographers (en) Fassara da list of women photographers (en) Fassara

Amfanin hoto gyara sashe

  1. Ana amfani dashi a asibiti
  2. Ana amfani dashi a banki
  3. Ana amfani dashi a makaranta
  4. Ana amfani dashi wajen yin katin zama ɗan ƙasa
  5. Ana amfani dashi


Manazarta gyara sashe