Dele Aiyenugba

Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya

Dele Aiyenugba (an haife shi a shekara ta 1983) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya.Ya buga wasan ƙwallo a Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Najeriya daga shekarar 2005.

Dele Aiyenugba
Rayuwa
Haihuwa Jos, 20 Nuwamba, 1983 (41 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Karatu
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Kwara United F.C.1998-2000
Enyimba International F.C.2001-2007
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar ta Najeriya2005-2011160
Bnei Yehuda Tel Aviv F.C. (en) Fassara2007-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga
Lamban wasa 1
Nauyi 75 kg
Tsayi 180 cm
hoton dan kwallo dele aiyenugba
Dele Aiyenugba