David Nweze Umahi (anfi saninsa da Dave Umahi, an haife shi a January 1, 1964) Dan Nijeriya ne kuma Dan'siyasa Wanda shine gwamna a Jihar Ebonyi, Nijeriya.[1]

Simpleicons Interface user-outline.svg David Umahi
Governor of Ebonyi State (en) Fassara

29 Mayu 2015 -
Martin Elechi (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa 1 ga Janairu, 1964 (56 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party

ManazartaGyara

  1. "Umahi wins Ebonyi governorship election". New Telegraph. April 12, 2015. Retrieved April 12, 2015.