Chidozie Awaziem (an haife shi a shekara ta 1997) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Nijeriya daga shekara ta 2017.

Simpleicons Interface user-outline.svg Chidozie Awaziem
Chidozie Awaziem-Nigeria.jpg
Rayuwa
Haihuwa Enugu, 1 ga Janairu, 1997 (24 shekaru)
ƙasa Najeriya
ƙungiyar ƙabila Inyamurai
Harshen uwa Harshen Ibo
Karatu
Harsuna Turanci
Harshen Ibo
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Flag of Nigeria.svg  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar Najeriya-
F.C. Porto B (en) Fassara2015-
Campo Constituição 2 (Porto).jpg  Futebol Clube do Porto (en) Fassara2016-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Lamban wasa 33
Nauyi 82 kg
Tsayi 189 cm