Afirka ta Tsakiya (yanki)

yankin tsakiyar Afrika
(an turo daga Central Africa)

Afirika ta Tsakiya, yanki ne wanda yake a tsakiyar nahiyar Afrika, wanda ya haɗa da ƙasashe kamar haka: Burundi, Afrika ta Tsakiya, Kwango (JK), Cadi, Kamaru, Ginen Ekweita, Gabon, Rwanda da Sao Tome da Prinsipe.[1]

Afirka ta Tsakiya


Wuri
Map
 2°13′23″N 16°11′28″E / 2.2231°N 16.1911°E / 2.2231; 16.1911
Yawan mutane
Faɗi 213,189,468 (2023)
Labarin ƙasa
Bangare na Afirka
Sun raba iyaka da
Ƙasashen Afrika ta Tsakiya

Manazarta.

gyara sashe
  1. "Economic Community of Central African States". Africa-Union.org. 2007. Archived from the original on 2007-12-14. Retrieved 2007-12-16.