Lokoja, itace babban birnin jihar Kogi, anan ne cibiyoyin gwamnatin jihar Kogi suke, kamar gidan gwamnan, Majalisar jihar da sauran wasu manyan ma'aikatun gwamnatin.Tana da yaruka daban daban kamar irinsu kupa-nupe,hausa,ibira,igala,ibo,bini/edo,tivi sun riga sun bayyana kansu a garin.babban birni ta cigaba da bunkasa.

Lokoja


Wuri
Map
 7°48′07″N 6°44′39″E / 7.8019°N 6.7442°E / 7.8019; 6.7442
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Kogi
Babban birnin
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.