Amina Mohammed Baloni ita ce kwamishiniyar lafiya ta jihar Kaduna.[1] Mallam Nasir Ahmad el-Rufai ne ya naɗa ta.

Amina Mohammed Baloni
Deputy Secretary-General of the United Nations (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Jihar Gombe, 27 ga Yuni, 1961 (63 shekaru)
ƙasa Najeriya
Mazauni Majalisar Ɗinkin Duniya
Karatu
Makaranta Jami'ar Ahmadu Bello
Kwalejin Kasuwanci na Henley
Harsuna Turanci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a likita da ɗan siyasa

Rayuwa da Ilimi

gyara sashe

Amina Baloni tayi karatu a makarantar firamare ta Kaduna Capital School daganan sai makarantar Queen's College Lagos, inda tayi karatun sakandare. Ta zama likitan magunguna a jami'ar Ahmadu Bello University tayi aiki a asibitin koyarwa na jami'ar. A matsayin ta na likitar haɗa magunguna ta kuma yi karatuttuka da dama a fannoni na lafiya.

Tayi kira ga kowane ɗan ƙasa wanda yayi mu'amala da Wanda ya harbu da cutar Korona da ya killace kansa sannan kuma yaje a gwada shi.[2] Amina Baloni tana gabatar da kowanne rahoto na kamuwa da cutar aka samu da gaggawa[3][4] Kamar yadda tace, akasarin waɗanda suka kamu da cutar to Almajirai ne.[5][6][7]

Manazarta

gyara sashe
  1. "We've recorded another case of COVID-19, says Kaduna health commissioner". TheCable (in Turanci). 2020-04-06. Retrieved 2020-11-10.
  2. "Dr Amina Mohammed-Baloni | | Dateline Nigeria" (in Turanci). Retrieved 2020-11-10.
  3. "Kaduna captures fleeing COVID-19 patients". News Express Nigeria Website (in Turanci). Retrieved 2020-11-10.[permanent dead link]
  4. "Amina Mohammed Baloni Archives". TheCable (in Turanci). Retrieved 2020-11-10.
  5. "Almajiran da aka kai Kaduna daga Kano na da cutar korona". BBC News Hausa. 2020-04-27. Retrieved 2020-11-10.
  6. "Kaduna confirms five new Covid-19 cases | Dateline Nigeria" (in Turanci). 2020-04-27. Retrieved 2020-11-10.
  7. "Almajiri kids from Kano 'among new COVID-19 cases in Kaduna'". TheCable (in Turanci). 2020-04-27. Retrieved 2020-11-10.