Ali Sa'ad Birnin-Kudu
Ali Sa'ad Birnin-Kudu Barista ne kuma tsohon gwamnan jihar Jigawa dake arewacin Najeriya. Ya kasance memba na rusasshiyar jam'iyyar Social Democratic Party kuma yayi gwamna daga Janairu 1992 har zuwa Nuwamba 1993.
Ali Sa'ad Birnin-Kudu | |||
---|---|---|---|
ga Janairu, 1992 - Nuwamba, 1993 ← Olayinka Sule - Ibrahim Aliyu → | |||
Rayuwa | |||
ƙasa | Najeriya | ||
Ƙabila | Hausawa | ||
Harshen uwa | Hausa | ||
Karatu | |||
Harsuna |
Turanci Hausa Pidgin na Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Imani | |||
Addini | Musulunci | ||
Jam'iyar siyasa | Jam'iyyar SDP |
Manazarta
gyara sashe- Nasir, Bala (2003-03-15). "Jigawa: The Men After Turaki's Job". This Day Online. Leaders & Company Limited. Archived from the original on 2007-09-30. Retrieved 2007-04-06.
- Elechenu, John (2006-01-15). "Gunmen invade Rimi's house ... kill wife". Odili.net. Punch (Nigeria) Limited. Retrieved 2007-04-06. [dead link]
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- Hira da Ali Sa'ad birnin-Kudu Archived 2022-12-03 at the Wayback Machine