Ahmed Garba

Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya

Ahmed Garba (an haife shi a shekara ta 1980) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya. Ya buga wasan ƙwallo ga Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Nijeriya daga shekarar 1998 zuwa shekarar 2003.

Ahmed Garba
Rayuwa
Haihuwa jahar Kano, 24 Mayu 1980 (44 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar ta Najeriya1998-200361
Club Africain (en) Fassara2000-2001
Enyimba International F.C.2001-20026921
Borussia Dortmund II (en) Fassara2002-20037427
Akademisk Boldklub (en) Fassara2004-2007124
Kano Pillars Fc2007-2012
Wikki Tourists F.C.2012-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe