Wikki Tourists F.C.
Kungiyar kwallon kafa a Najeriya
Wikki Tourists Football Club ƙungiyar kwallon kafa ta Najeriya ce da ke a Bauchi, kuma a halin yanzu tana buga gasar firimiya ta Najeriya bayan ta ci gaba da zama a mataki na biyu, biyo bayan kakar shekarar 2014. Gwamnatin Jihar Bauchi ke ɗaukar nauyin kungiyar.
Wikki Tourists F.C. | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | ƙungiyar ƙwallon ƙafa |
Ƙasa | Najeriya |
Mulki | |
Hedkwata | Bauchi |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1992 |
wikkitouristsfc.com |
Nasarorin da aka samu
gyara sashe- Kofin FA na Najeriya : 1
- 1998 - Mai nasara
- 2011 - Mai nasara
- Shehu Dukko Cup : 1
- 2015 - Mai nasara
- Kofin FA na Jiha : 13
- 1998-1999-2003-2004-2006-2007-2008-2011-2012-2015-2016-2017-2019--Nasara
Ayyukan a gasar CAF
gyara sashe- Gasar Cin Kofin CAF : Fitowa 1
- 1999 – Zagaye Na Biyu
- CAF Confederation Cup : wasanni 2
- 2008 – Zagaye na Farko
- 2017 – Zagaye na Farko
Yan wasan na yanzu
gyara sasheYa zuwa Ranar 25 ga watan Disamba, 2021.
Note: Flags indicate national team as defined under FIFA eligibility rules. Players may hold more than one non-FIFA nationality.
Ma'aikata
gyara sasheShugaba
Manajan kungiyar
Mai bada shawara
Babban Koci
Matemakin Koci
Mai horar da mai tsaron Raga
Mai horarwa na 1
Mai horarwa na 2
Mai yaɗa labaran kungiyar
Likitan kungiyar
Ko-odinata
Maji dadin ƙungiyar -(welfare)
Maji dadin ƙungiyar na 2
Mai tsara yan wasa
Tsoffin Manajoji
gyara sashe, Musa Abdullahi
Manazarta
gyara sasheHanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- Official website Archived 2023-12-25 at the Wayback Machine