Ahmadu Ahidjo ko Ahmadou Ahidjo (lafazi: /ahmadu ahidjo/) (An haife shi ranar 24 ga watan Augusta, alif 1924) a garin Garwa, Kamaru (a lokacin mulkin mallakan Ingila); ya mutu a ran talatin ga Nuwamba a shekara ta 1989 a Dakar (Senegal). ɗan siyasan ƙasar Kamaru ne.

Ahmadu Ahidjo
chairperson of the Organisation of African Unity (en) Fassara

6 Satumba 1969 - 1 Satumba 1970
Houari Boumediene (en) Fassara - Kenneth Kaunda (en) Fassara
1. Shugaban kasar Cameroon

5 Mayu 1960 - 6 Nuwamba, 1982
← no value - Paul Biya
Prime Minister of Cameroon (en) Fassara

1 ga Janairu, 1960 - 15 Mayu 1960
← no value - Charles Assalé (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Garwa, 24 ga Augusta, 1924
ƙasa Kameru
Mutuwa Dakar, 30 Nuwamba, 1989
Makwanci Yoff (en) Fassara
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (Ciwon zuciya)
Ƴan uwa
Abokiyar zama Germaine Ahidjo
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Kyaututtuka
Imani
Addini Musulunci
Jam'iyar siyasa Cameroon People's Democratic Movement (en) Fassara
Ahmadou Ahidjo a filin jirgi
Ahmadou Ahidjo da Kame Samuel - 1967
Shugaba Ahidjo da uwargida Ge

Siyasa gyara sashe

Shugaban kasa gyara sashe

Ahmadu Ahidjo shugaban ƙasar Kamaru ne daga shekarar 1960 (bayan mulkin mallaka) zuwa shekarar 1982 (kafin Paul Biya).

Manazarta gyara sashe