Ahmadu Ahidjo
(an turo daga Ahmadou Ahidjo)
Ahmadu Ahidjo ko Ahmadou Ahidjo (lafazi: /ahmadu ahidjo/) (An haife shi ranar 24 ga watan Augusta, alif 1924) a garin Garwa, Kamaru (a lokacin mulkin mallakan Ingila); ya mutu a ran talatin ga Nuwamba a shekara ta 1989 a Dakar (Senegal). ɗan siyasan ƙasar Kamaru ne.
![]() | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||||
6 Satumba 1969 - 1 Satumba 1970 ← Houari Boumediene (en) ![]() ![]()
5 Mayu 1960 - 6 Nuwamba, 1982 ← no value - Paul Biya →
1 ga Janairu, 1960 - 15 Mayu 1960 ← no value - Charles Assalé (en) ![]() | |||||||
Rayuwa | |||||||
Haihuwa | Garwa, 24 ga Augusta, 1924 | ||||||
ƙasa | Kameru | ||||||
Mutuwa | Dakar, 30 Nuwamba, 1989 | ||||||
Makwanci |
Yoff (en) ![]() | ||||||
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Ciwon zuciya) | ||||||
Ƴan uwa | |||||||
Abokiyar zama | Germaine Ahidjo | ||||||
Karatu | |||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||||
Kyaututtuka |
gani
| ||||||
Imani | |||||||
Addini | Musulunci | ||||||
Jam'iyar siyasa |
Cameroon People's Democratic Movement (en) ![]() |



Siyasa
gyara sasheShugaban kasa
gyara sasheAhmadu Ahidjo shugaban ƙasar Kamaru ne daga shekarar 1960 (bayan mulkin mallaka) zuwa shekarar 1982 (kafin Paul Biya).