Adamu Ciroma (an haife shi a ranar 20 ga watan Nuwanba, shekara ta 1934 kuma ya mutu a ranar 5 ga watan Yulin shekara ta 2018)[1] Ya kasan ce ɗan Nijeriya ɗan siyasa kuma Gwamnan Babban Bankin Nijeriya.An haife shi ne a birnin Pataskum dake Jihar Yobe[2].[3] Ya kasan ce memban Jam'iyyar People's Democratic Party ne har yayi wafati bai sauya sheka ba daga ((PDP)) .

Adamu Ciroma
Ministan Albarkatun kasa

ga Yuni, 1999 - Mayu 2003 - Ngozi Okonjo-Iweala
Governor of the Central Bank of Nigeria (en) Fassara

24 Satumba 1975 - 28 ga Yuni, 1977
Clement Nyong Isong - Ola Vincent (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Potiskum, 20 Nuwamba, 1934
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Hausa
Mutuwa Abuja, 5 ga Yuli, 2018
Karatu
Makaranta Kwalejin Barewa
Harsuna Hausa
Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a bureaucrat (en) Fassara da ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party
Adamu Corona a wani taro yana kawo wasu muhimman abubuwa

Manazarta gyara sashe

  1. "BREAKING: Ex-Minister of Finance, Adamu Ciroma, died at 84". Archived from the original on 2018-07-05. Retrieved 2019-04-05.
  2. Bolaji Adepegba, Adamu Ciroma, tested and trusted yet uncrowned, Daily Independent Online, Nov 27, 2003 [1]
  3. Olajide Aluko. Nigeria and Britain after Gowon, African Affairs > Vol. 76, No. 304 (Jul., 1977), pp. 9
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.