Babban Bankin Najeriya

(an turo daga Babban Bankin Nijeriya)
Babban Bankin Najeriya
Central bank nigeria.jpg
babban banki
farawa1958 Gyara
ƙasaNajeriya Gyara
wurin hedkwatarAbuja Gyara
official websitehttp://www.cbn.gov.ng/ Gyara

Babbar Bankin Nijeriya, turanci The Central Bank of Nigeria (CBN) itace Babban Banki kuma Bankin koli dake da ikon gudanar da hada-hadar kudade a Najeriya, an samar da ikon kafuwar bankin ne, ta dokar da zata samar da ita wato Dokar Babban banki (CBN act) a shekarar (1958) kuma ta fara ayyukan ta a July 1, 1959.[1]

AnazarciGyara

  1. "History of CBN". cenbank.org. Central Bank of Nigeria. 
Wannan ƙasida guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.