Abdullahi Ibrahim Alhassan (an haife shi a ranar 3 ga watan Nuwanba shekara ta 1996) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Nijeriya daga shekarar 2017.

Abdullahi Ibrahim Alhassan
Rayuwa
Haihuwa Kano, 3 Nuwamba, 1996 (27 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Hausa
Karatu
Harsuna Turanci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Marítimo Funchal-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka