An haifi Abdullah a ranar 30 ga watan Janairun shekara ta 1962 a asibitin Falasdinu a Al Abdali, Amman, ga Sarki Hussein da matarsa ta biyu ta Burtaniya, Gimbiya Muna Al-Hussein (an haife ta Toni Avril Gardiner). [1][2] Shi ne sunan kakan mahaifinsa, Abdullah I, wanda ya kafa Jordan na zamani.[3][4] Daular Abdullah, Hashemites, ta mallaki Makka sama da shekaru dari bakwan 700 - daga karni na goma 10 har zuwa lokacin da Gidan Saud ya ci Makka a shekara ta 1925 - kuma sun mallaki Jordan tun a shekarar 1921. [5] Hashemites sune daular da ta fi tsufa da dadewa aDuniyar Musulmi.[6] Bisa ga al'adar iyAli, Abdullah ita ce zuriyar ta arba’’in da daya 41 ta 'yar Muhammadu Fatimah da mijinta, Ali, Khalifa Rashidun ta huɗu.[1][7]

Abdullah na biyu na Jordan
King of Jordan (en) Fassara

7 ga Faburairu, 1999 -
heir apparent (en) Fassara

24 ga Janairu, 1999 - 7 ga Faburairu, 1999
heir apparent (en) Fassara

30 ga Janairu, 1962 - 1 ga Maris, 1965
Custodian of the Holy Sites of Jerusalem (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Amman, 30 ga Janairu, 1962 (62 shekaru)
ƙasa Jordan
Mazauni Raghadan Palace (en) Fassara
Ƴan uwa
Mahaifi Hussein I of Jordan
Mahaifiya Princess Muna Al-Hussein
Abokiyar zama Queen Rania of Jordan (en) Fassara  (1993 -
Yara
Ahali Princess Alia bint Al-Hussein of Jordan (en) Fassara, Prince Feisal bin Al-Hussein of Jordan (en) Fassara, Gimbiya Aisha bint Hussein, Princess Zein bint Al-Hussein of Jordan (en) Fassara, Princess Haya bint Al-Hussein of Jordan (en) Fassara, Prince Ali bin Al-Hussein of Jordan (en) Fassara, Abir Muhaisen (en) Fassara, Hamza bin Husain, Prince Hashem bin Al-Hussein of Jordan (en) Fassara, Princess Iman bint Al-Hussein of Jordan (en) Fassara da Princess Raiyah bint Al-Hussein of Jordan (en) Fassara
Ƴan uwa
Yare Hashemites (en) Fassara
Karatu
Makaranta Royal Military Academy Sandhurst (en) Fassara
Pembroke College (en) Fassara
St Edmund's School (en) Fassara
Deerfield Academy (en) Fassara
Walsh School of Foreign Service (en) Fassara
Eaglebrook School (en) Fassara
Harsuna Larabci
Turanci
Sana'a
Sana'a sarki, ɗan siyasa, marubuci da hafsa
Kyaututtuka
Aikin soja
Fannin soja Jordanian Armed Forces (en) Fassara
Digiri field marshal (en) Fassara
Imani
Addini Musulunci
Mabiya Sunnah
Yahudanci
IMDb nm2291323
kingabdullah.jo

Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 "His Majesty King Abdullah II ibn Al-Hussein". kingabdullah.jo. Archived from the original on 13 February 2017. Retrieved 1 February 2017.
  2. "Our Founder". مستشفى فلسطين – Palestine Hospital (in Turanci). Archived from the original on 16 December 2021. Retrieved 17 December 2021.
  3. Jawad Anani (23 November 2015). "Enacting laws". The Jordan Times. Archived from the original on 4 January 2018. Retrieved 3 January 2018.
  4. "Jordan profile – Leaders". BBC. 3 February 2015. Archived from the original on 22 July 2016. Retrieved 1 November 2016.
  5. "King Hussein is dead". CNN. 7 February 1999. Archived from the original on 1 January 2017. Retrieved 1 November 2016.
  6. "Profile: King Abdullah II of Jordan". themuslim500.com. 1 January 2017. Archived from the original on 18 December 2016. Retrieved 13 February 2017.
  7. Shlaim 2009.