Abdul Muttalib dan Shaybah dan Hashim (Larabci: عَبْد ٱلْمُطَّلِب شَيْبَة ٱبْن هَاشِم‎, ʿAbd al-Muṭṭalib Shaybah ibn Hāshim, c. 497 – 578) ya kasance kakan Annabi Muhammad ﷺ. Wato mahaifin Abdullahi dan Abdul-Muttalib baban Annabi.

Abdul-Muttalib
Rayuwa
Haihuwa Madinah, 480
Ƙabila Larabawa
Ƙuraishawa
Hashemites (en) Fassara
Mutuwa Makkah, 579
Makwanci Jannat al-Mu'alla (mul) Fassara
Ƴan uwa
Mahaifi Hashim ibn 'Abd Manaf
Mahaifiya Salma bint Amr
Abokiyar zama Fatima bint Amr (en) Fassara
Lubna bint Hajar
Nutayla bint Janab (en) Fassara
Sumra bint Jundab (en) Fassara
Halah bint Wuhab (en) Fassara
Mumanna'a bint Amr
Yara
Ahali Asad ibn Hashim (en) Fassara
Ƴan uwa
Sana'a
Sana'a Ɗan kasuwa
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe