Barrah bint Abd al-Muttalib
Barrah bint ʿAbd al-Muṭṭalib ta kasance ƙanwar mahaifin Annabin Musulunci ne. An haife ta ne a Makka, 'yar Abd al-Muttalib da Fatima bint Amr. [1] 'Yan uwanta sune Abdullah ibn Abd al-Muttalib, Al-Zubayr ibn Abd al'Muttalib , da Abu Talib ibn Abd al -Muttalib.
Barrah bint Abd al-Muttalib | |
---|---|
Rayuwa | |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Abdul-Muttalib |
Mahaifiya | Fatima bint Amr |
Abokiyar zama |
Q106827510 Q106827518 |
Yara |
view
|
Ahali | Safiyyah bint ‘Abd al-Muttalib (en) , Abdullahi dan Abdul-Muttalib, Umama bint Abdulmuttalib (en) , Harith ibn ‘Abd al-Muttalib (en) , Al-Zubayr bin Abdul-Muttalib, Abu Talib, Hamza, Abbas dan Abdul-Muttalib, Dirar ibn Abdul-Muttalib (en) , Abū Lahab, Atika bint Abdul Muttalib (en) , Arwa bint Abd al-Muttalib, Umm Hakim bint Abdul Muttalib (en) da Al-Muqawwim ibn Abdul-muttalib (en) |
Ƴan uwa |
view
|
Sana'a | |
Sana'a | maiwaƙe |
Rayuwa
gyara sasheTa yi aure sau biyu. Mijinta na farko shi ne Abd al-Asad ibn Hilal,[2] memba ne na dangin Makhzum na kabilar Quraysh 'ya'yansu sune Abd Allah (daga baya wanda aka sani da Abu Salama), Sufyan, da Aswad. Abu Salama da Sufyan sun zama Musulmai yayin da Aswad bai koma ba. Daga baya an kashe Aswad a Yaƙin Badr.[3]
Mijinta na biyu shi ne Abu Ruhm ibn Abd al-Uzza daga dangin Amir ibn Luayy na Quraysh. Ana kiran ɗansu da Abu Sabra.[4] Barra ya mutu yana bin Allah ɗaya. Mijinta ya kuma aure Maymunah bint al-Harith, wanda daga baya ta aure Muhammad.