Hamza
Hamza ko Hamza Ibn Abdul mutallib anfi saninsa da suna Hamza, ya kasance sahabin Manzon Allah ne kuma kawu ne na manzon Allah Muhammad (S.A.W), jarumi, mai farautar zaki.
![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa | Makkah, 570 |
ƙungiyar ƙabila |
Larabawa Ƙuraishawa Hashemites (en) ![]() |
Mutuwa |
Mount Uhud (en) ![]() |
Yanayin mutuwa |
kisan kai (killed in action (en) ![]() |
Killed by | Wahshi dan Harb |
Yan'uwa | |
Mahaifi | Abdul-Muttalib |
Mahaifiya | Halah bint Wuhab |
Abokiyar zama |
Salma bint Umays (en) ![]() |
Yara |
view
|
Siblings |
Safiyyah bint ‘Abd al-Muttalib (en) ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() |
Sana'a | |
Sana'a |
hunter (en) ![]() |
Aikin soja | |
Ya faɗaci |
Yaƙin Uhudu Al-Is Caravan Raid (en) ![]() Badar |
Imani | |
Addini | Musulunci |
TarihiGyara
Shiga MusulunciGyara
MutuwaGyara
Hamza ya rasu ne ta sanadiyar yaƙin uhud, ta hannun bawan Abu Sufyan wanda ake kira WahShi. Matar Abu Sufyan Hindu ita ta masa umurni da yakawo mata zuciyar Hamza.
ManazartaGyara
Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.